Nuhu ya sassaka Jirgi Littafi na yara Ka gabatar
Nuhu ya sassaka Jirgi
Littafi na yaraKa gabatar
Mai tubutu: Edward HughesMai misali: Byron Unger; Lazarus
Mai ni ya douki: M. Maillot; Tammy S.Mai juyi: Rose Zubeiro
Wanda ya yi: Bible for Childrenwww.M1914.org
BFCPO Box 3
Winnipeg, MB R3C 2G1Canada
©2017 Bible for Children, Inc.Zakalki iya cofa wanna tahirin, I dan
ka za ku iki sar das hi ba.
Nuhu mutumi ne mai ma Allah sujada. Sun yi faya ya go Allah kuma bas u yi biyaya ga Allah ba. Watu rana Allah ya yi magani mai ban mamaki. “Zan halaka da
wayanan mugaye mutani
nan,” Allah ya gaya wa nuhu.
“Iyalai ka ne kadai za su
tsira.”
Allah y ace ma nuhu zan iko da ruwa wanda zai rufe duka duniya. “Ka gara baban jirgi wanda zai lya kaushon lyalan ka da kuma dabobi,” Allah ya
ba wa nuhu umurni yan da zai gara jirgin. Sai nuhu
ya fara!
Mutane kuwa sun yi wa nuhu gori sa yin da nuhu ya ga
ya masu dalilingaranjirgin.
Nuhukuwa ya ci
guba da aikin say a kuma fadi ma mutane akan Allah. Amma ba wanda ya ji shi.
Nuhu kuwa ya na du bangaskiya mai alhagibi. Ya bad a gaskiya ga Allah ya bad a gaskiya ga tukunna. Bad a batan
lokaci ba jir gin nashirye don a cika
tad a kaya.
Sai dabbobi suka zzo. Allah ya kawo bakwai na ire-ren dabbobi, da biyu na sauran. Tsuntsaye
manya da kanana dabbobi kanana da dogaye sun nemi hanya zuwa cikin
jirgin.
Koda yake mutane sun yi ta ihu suna zagin nuhu ya yin da yake shigar da dabbobi a cikin jirgin. Basu daina raira wakoki gaba da Allah ba. Bas u ko nemi izini don su shiga jirjin ba.
A karashedukan dabbobi
da tsuntsayesun shiga cikin
jirgin “ssunshiga jirgin” Allah
ya gayyaci nuhu “kaida iyalin ka.” Nuhu, da
matarsa, yaiyan sa uku damatansu sun shiga jirgin.
Sai Allah ya rufe kofan jirgin!
Hakananrowan sama ya sauko.
Wannan babban rowan da akayi ya jika duniya na tsawon dare arbidin da yini arba’in.
Ruwantufanan
ya wasu zuwabirane da kanyuka sai rowan
ya tsaya, dukan tuddai sun shiga cikin ruwa. Kowane abu da yake numfasanawa sun mutu.
Lokacin da rowan tufana ya cika duniya, sai jirgin ya yi ta tafiya a saman rowan. Zai iya kasanlewa da duhu, cikin jirgin zai iyo zama da ban tsoro. Amma jirgin ya tsare nuhu daga rowan tufana.
Bayan wattanni biyar na rowan tufana, sai Allahya aiko da irka mai bushe kasa. A hankali jirgin ya sauko daga
tudun Ararat. Nuhu ya kasance ya cikin jirgin na tsawo kwana arba’in
da yini arba’in yayin da rowan yana
sauka.
Nuhu ya fitar da hankaka da kurciya daga windo. Bas u sami wurin da za
su huta mai sabta ba, sai kurciya ta dowo wurin
nuhu. Bayan mako daya sai nuhu ya saike fitar da kurciya, sai kurciyar tadawo da ganyen atile a
bankita. Bayan mata makon nuhu ya gane cawan duniya tat a bushe
domin kurciyar baba dawo ba.
Ubangiji ya fada ma nuhu ceulan lokaci yayi da zaku fita daga wannan jirgin. Nuhu tare da iyarinsa suka fitar da
dukan dabbobi daga cikin jirgin.
Wale irin farin ciki nuhu ke ji! Ya gina wurinibada ya yi wa ubangiji sujada domin yadda ya yiceton shi da iyalinsa daga wannan rowan tufana.
Ubangiji ya yi ma nuhu aikawari cewan ba zai sake zuwa yin ula duniya hallaka da ruwa ba domin zunubansu.
Ubangiji ya bad a babban tuni na alkawaransa. Gizo-gizo shi ne alamar alkawaran ubangiji.
Nuhu da iyalansa su sake fara komansu daga farko bayan rowan tufana. A wannan lokali jama’arsa sun sake cika duniya. Dukan
kasashen duniya,
daga nuhu ne da ‘ya’yansa.
Nuhu ya sassaka Jirgi
Tahiri da ga maganar Allah, littafi
ga na samuwa a
Farawa 6-10
“Shigowar maganar ka yana baduar kawo haske.” Zabura 119:130
3 60
KARSHE
Wanan tahiri daga littafi ke gaya mana akan kyaguwa Allah mu wandu ya halice mu wandu ya na so mu san shi.
Allah ya san dan cewa mun yi ababen dab a su du kyau, wandu ya kira zunubi. Sakamokon zunubi mutu wa ne, amma Allah ya na
kawunan mu so sai. Ya kuma aiko da Dansa Yesu, ta zo ya mutu a kan giciye ku ta sha wahala domin zunuban mu. Lokocin da Yesu ya tashi
daga mutahi. Ya kumo gida a sama? Idan kalki bad a gas rana in zamnatare da kai har abada. Kiya Yesu kuma kulki ce mu shi ya yafi
kalki daga zunuban kalki, zai yafe kalki? Kuma zai zo ya zumna a cikin kalki kuma za kalki kuma za kalki zamnu das hi har abada.
Idan kalki yaida da wannan gaskiya. Kalki ce wa Allah:Ya Yesu, na bada gaski ya kai Allah ne, ka kuma zamu mutum
don ka mutu don zunubayina, ku ma yanzu ka tushi ina rokon ka. Ka shigo cikin zociya na kuma ku yafe ma ni zunubayi na, Domin in sami saban rai yanzu, kuma wutu rana in zamna tare dukai har
abada ka taimaike ni in yi maka biya ya kuma in yi yajuwan da zai gamshe ka a matsa yin dan ka. Amin.
Kalki karan ta littafi kuma kalki yi magama da Allah ‘akulayomi. Yahaya 3:16