LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA Adamu da Hauwa’u Sun Nuna Son Kai FARAWA SURORI 2-3 s JEHOBAH YA HALICCI ADAMU, MUTUM NA FARKO DAGA TURAYA. YA SAKA ADAMU DA MATARSA HAUWA’U, A WANI LAMBU MAI KYAU DA AKE KIRA ADNIN. YA BA SU ITATUWA MASU KYAU IRI-IRI DA KUMA ABINCI MAI DAI. YA CE SU KULA DA DABBOBI, KUMA SU ZAUNA A CIKIN ALJANNA HAR ABADA A MATSAYIN AMINANSA. AMMA JEHOBAH YA BA SU WATA DOKA . . . www.jw.org/ha 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania Shafi 1 na 3
3
Embed
LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA Adamu da … · adamu da hauwa’u sun nuna son kai farawa surori 2-3 s jehobah ya halicci adamu, mutum na farkodagatura ya.yasakaadamu da
This document is posted to help you gain knowledge. Please leave a comment to let me know what you think about it! Share it to your friends and learn new things together.
Transcript
LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA
Adamu da Hauwa’u Sun Nuna Son KaiFARAWA SURORI 2-3
s
JEHOBAH YA HALICCI ADAMU, MUTUM NAFARKO DAGA TUR�AYA. YA SAKA ADAMUDA MATARSA HAUWA’U, A WANI LAMBUMAI KYAU DA AKE KIRA ADNIN.
YA BA SU ITATUWA MASUKYAU IRI-IRI DA KUMAABINCI MAI DA�I.
YA CE SU KULA DA DABBOBI, KUMA SUZAUNA A CIKIN ALJANNA HAR ABADAA MATSAYIN AMINANSA. AMMA JEHOBAHYA BA SU WATA DOKA . . .
www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaShafi 1 na 3
SHAI�AN YA YI AMFANI DA MACIJIWAJEN YI WA HAUWA’U �ARYA.
BA ZA KUMUTU BA.
SHAI�AN YA SO HAUWA’U TA YI TUNANIGAME DA KANTA KAWAI, BA JEHOBAH BA.
IDAN KIN CI, ZAKI ZAMA KAMAR
ALLAH.
NA CI ’YA’YANITACEN, MAIGIDA.KAI MA KA �AN
CI KA JI.
www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Adamu da Hauwa’u Sun Nuna Son Kai � Shafi 2 na 3
JEHOBAH YA YI FUSHI SOSAIDOMIN ADAMU DA HAUWA’U SUNNUNA SON KAI KUMA SUNSAURARI SHAI�AN.
ME YA SAKUKA KARYA
DOKATA? ZA KUMUTU KU ZAMA
TUR�AYA.
JEHOBAH YA KORI ADAMU DA HAUWA’UDAGA LAMBUN, KUMA KERUBSUN TSARE LAMBUN.
SON KAI DA ADAMU DA HAUWA’U SUKA NUNAYA SA SUN RASA ALJANNA DA RAI NA HARABADA DA KUMA ABOTARSU DA ALLAH.
ME MUKA KOYA DAGA WANNANLABARIN?WACE KYAUTA CE JEHOBAH YA BAADAMU DA HAUWA’U?
TAIMAKO: FARAWA 1:28; 2:7-9, 19, 22.MENE NE YA FARU DOMIN ADAMU DAHAUWA’U SUN NUNA SON KAI?
TAIMAKO: FARAWA 3:16-19;ROMAWA 5:12.
TA YAYA ZA KA NUNA RASHIN SONKAI A �AUNARKA?
TAIMAKO: FILIBIYAWA 2:4;1 YOHANNA 5:3.
www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Adamu da Hauwa’u Sun Nuna Son Kai � Shafi 3 na 3